iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kakakin fadar shugaban kasar Iran ya bada sanarwar cewa an fara gasa sinadarin uraniyom zuwa kashi 20% a cibiyar makamashin nukliya ta Fordow.
Lambar Labari: 3485526    Ranar Watsawa : 2021/01/05